Hotunan Nafisa Abdullahi Da Suka Janyo Mata Dariya A Gurin Masoya Вђ” Arewanmu (FULL)
Bidiyoyin da take yi tana wasa da harshe ko yin wasu abubuwa na ban dariya, kamar bidiyonta na sticking her tongue out ko amfani da filters, na daya daga cikin abubuwan da ke sa masoyanta nishadi. Martanin Masoya
Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisat Abdullahi, ta kasance daya daga cikin jaruman da suka fi daukar hankali a shafukan sada zumunta saboda salonta na daban da kuma kusancinta da mabiyanta. A kwanakin nan, wasu hotunanta sun janyo maganganu daban-daban, inda wasu masoya suka rika tsokanarta cikin raha, yayin da wasu kuma suka bayyana sha'awarsu ga yanayin shigarta. Yanayin Hotunan Da Suka Jawo Hankali Bidiyoyin da take yi tana wasa da harshe
Nafisa Abdullahi ta tabbatar da kanta a matsayin jarumar da ba ta damu da kalaman mutane ba, inda take ci gaba da gudanar da rayuwarta yadda take so. Wannan halin nata ne ya sa take ci gaba da kasancewa daya daga cikin jaruman da ake yayi a masana'antar Kannywood. Yanayin Hotunan Da Suka Jawo Hankali Nafisa Abdullahi
Wani lokacin masoya sukan yi mata tambayoyi cikin zolaya kamar "ina dankwalinki?" idan suka ga ta yi shigar da ba su saba gani ba. wasu hotunanta sun janyo maganganu daban-daban